Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin manyan malaman addinin kirista a Najeriya John Onaiyekan ya jadda wajabcin yattaunawa a tsakanin addinai a wani jawabinsa a jami'ar Notre Dame ta Indiana a Amurka.
Lambar Labari: 3481344 Ranar Watsawa : 2017/03/25